Goron Azumi: Amfani 10 na Dabino ga mutum

Goron Azumi: Amfani 10 na Dabino ga mutum

– Wannan karo mun jero maku kadan daga cikin amfanin dabino

– Dabino na da matukar kyau a jikin mutum

– Don haka ne aka bukaci a rika karya azumi da dabino

Nazari ya nuna cewa dabino na da matukar amfani

Dabino na maganin cututtukan jiki da na fata

Akwai sinadarai masu yawan gaske a cikin dabino

Goron Azumi: Amfani 10 na Dabino ga mutum
Amfanin Dabino a jikin mutum

Kwanaki kun ji cewa ya kamata a rika samun abinci mai lafiya a wannan wata lokacin buda baki. Yanzu kuma mun kawo maku kadan daga cikin amfanin dabino. Daga ciki akwai:

KU KARANTA: Gwamna Tambuwal ya ceci Maryam mai cutar kansa

1. Dabino na rage yawan kwalestural a jiki

2. Dabino na hana lalacewar hakori

3. Dabino na maganin cututtukan hanji

4. Dabino na maganin cututtukan zuciya

5. Dabino na maganin cututtukan kwakwalwa

6. Dabino na gyara fatar jiki

7. Dabino na hana zubar gashi a jikin mutum

8. Dabino na maganin matsalar gani watau idanu

9. Dabino na maganin ciwon ciki

10. Dabino na gyara jijiyoyin jini

A takaice dai dabino na da matukar amfani wajen kara lafiya da kuzari don haka ne ya zama abin da ake so a fara karya azumi da shi domin cin dabino na karawa mutum karfi a jiki.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Allah Sarki: Iyalin wasu makafi [Bidiyo]

Asali: Legit.ng

Online view pixel