Abin mamaki: Yarinya mai shekaru 12 ta haihu jaririya a bola

Abin mamaki: Yarinya mai shekaru 12 ta haihu jaririya a bola

- Wata Yarinya ta haifi Jaririya akan bola

- Yarinyar mai shekaru 12 ta haife jaririya mace

A watan Mayun data gabata ne aka samu wata yarinya data haifi wata jririya mai cikakken koshin lafiya a tsakiyar bola a kudancin kasar nan.

Uwar jaririyar wata yarinya ce mai kananan shekaru da basu wuce shekaru goma sha biyu ba tana rayuwa ne akan bola, inda take kwasan kwalabe tana siyarwa.

KU KARANTA: Solomon Dalung ya halarci tafsiri a Abuja (Hotuna)

Jama’an yankin sun samu nasarar karbar haihuwar yarinyar, inda a ranar 26 ga watan Mayu ne uwar jaririyar ta nada mata suna ‘Yar baiwa’ wato ‘Miracle’ a turance.

Abin mamaki: Yarinya mai shekaru 12 ta haihu jaririya a bola
Yarinya mai jego

Majiyar Legit.ng ta tabbatar da cewa uwar da yar duk suna cikin koshin lafiya.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ko zaka auri bare?

Asali: Legit.ng

Online view pixel