Wata azzaluma ta kulle 'ya'yan kishiyarta cikin gida ta hanasu abinci
1 - tsawon mintuna
Jaridar Legit.ng ta tattaro labarin wata mata a jiar Kano wacce ta kulle yaran kishiiyarta guda 3 cikin daki kuma ta hanasu abinci domin su mutu.
Matan ta auri mahaifin yaran a lokacin sai ta kullesu cikin daki lokacin da mahaifinsu yayi tafiya.
Amma Allah da ikonsa, sai makwabta suka gano abinda tayi sai suka ceci rayuwan yaran.
KU KARANTA: An fasa binciken sarkin Kano, Sanusi Lamido
An kai karanta ofishin hukumar yan sanda.
https://web.facebook.com/naijcomhausa/#
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng