Abun al’ajabi: Walkiya ta hallakar da maza 3 a yayin tonan kabari
Abun ya faru a ranar Talata, 9 ga watan Mayu da rana a garin Hung Track a jihar Quang Binh dake kasar Vietman a nahiyar Asia yayin da yan uwa guda 5 suka haka ramin binne dan uwansu da su ka rasa, jaridan yan sandan Ninh Thu Do rahotu.
Irin wannan lamari bai taba faruwa kafin yau ba.
KU KARANTA KUMA: Yadda Aku ya fallasa mua’malar Magidanci da ýar-aiki ga uwargida
Mutane 2 sun ji rauni, kamar yadda jaridar Legit.ng ta samu rahoton.
A wani sashen daban walkiya ya kasha mata mai shekara 42 a wani gari kusa da Quang Nam a ranar talata, jaridan Tuoi tre tace.
Ku biyo mu anan https://www.facebook.com/naijcomhausa/
Ko anan https://twitter.com/naijcomhausa
Yan kungiyar asiri sun kashe dan tsohuwa mai shekara 63
Asali: Legit.ng