Amfanin citta 9 a jikin dan Adam

Amfanin citta 9 a jikin dan Adam

Citta na daga cikin abubuwan da ake iya amfani da shi wajen girkin abinci da kayan shaye-shaye kuma yanada sinadari mai kyau.

Yanada kyau ayi amfani da shi wajen ko wani abinci domin taimakon lafiyar jii da kuma kare cututtula iri-iri.

Amfanin citta 9 a jikin dan Adam
Amfanin citta 9 a jikin dan Adam

Ga amfanonin citta :

1. Citta na taimakawa wajen kare sanyi da wasu cututtuka

2. Yana taimakawa wajen dauke zafin cuta ko ciwon a jiki

3. Citta na taimakawa wajen gudanar da yawan siga a jikin mutum

4. Citta na taimakawa wajen kawar da zafin kirji da zuciya

KU KARANTA: Ba zamu saki Zakzaky ba - Osinbajo

5. Citta na taimakawa wajen rage kiba da kuma kwantar da abinci

6. Bincike ya nuna cewa citta na taimakwa wajen kare cutan ‘Alzheimer’

7. Citta na habaka gudanar jini a jiki kuma yana kara karfi

8. Yana taimakwa wajen rage azabar cutan Asthma

9. Yana taimakwa wajen warkar da cutan daji

Domin samun cikakkaen amfaninsa, ayi amfani da danyen citta.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel