YANZU-YANZU: Mukaddshin shugaban kasa na ganawa da Jama’atu Nasril Islam da Kungiyar C.A.N
1 - tsawon mintuna
Mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya sauka gidan Sir Kashim Ibrahim wanda shine gidan gwamnatin jihar Kaduna.
Sun shiga ganawa da shugabannin addinin Islama da Kirista wato Jama’atu NAsril Islam da kuma kungiyar C.A.N.
Farfesa Yemi Osinbajo ya kulle taron da umurnin cewa a daina zubda jinni a jihar Kaduna.
https://web.facebook.com/naijcomhausa/#
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng
Tags: