Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un! Wasu na amfani da Alkur’ani wajen yin wannan abu
Yan kwaya sun fara amfani da wani sabon salo wajen shiga da mukkan kwayoyi kasar Saudiyya.

Game da cewar Al Arabiya,, gwamnatin kasar Saudiyya na dubi sosai yanzu. Wasu hotuna da aka samu inda aka boye kwayoyi cikin Alkur’ani wanda jaridan ta daura a shafinta. Duk da kasadan da ke ciki, yan kwaya suna shiga da irin wannan abu.
KU KARANTA: Sojoji sun gano kauyen yan Boko Haram
Da sun kasance suna amfani da hanjin tumaki, lemu, timatir, kayan mota, rishon girki, fitilla, da litaffai wajen shiga da kwayoyi.
https://web.facebook.com/naijcomhausa/#
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng