Dan wasan kwaikwayo Janar Bello yayi aure

Dan wasan kwaikwayo Janar Bello yayi aure

Dan wasan Kannywood, Muhammad Bello ya auri masoyiyiarshi, Zainab Mohammed, a ranan asabar, a Jos, jihar Flato.

Dan wasan kwaikwayo Janar Bello yayi aure
Dan wasan kwaikwayo Janar Bello yayi aure

Daya daga cikin abokan ango, Hamisu Musa, yayi Magana akan auren su

“Bello ya kasance dan ajinmu a makaranta kuma idan banyi kure ba, ya kasance tare da Zainab sama da shekaru 15,”

KU KARANTA: An sace Laftanan Janar Diya

Ita amaryar dai ba yar wasan kwaikwayo bace. Muhammadu Bello wanda akafi sani da Janar Bello yana aiki ne a Jos, jihar Flato.

An san shi a kamfanin wasan kwaikwayo a matsayin dan wasa mai Magana da harsuna da dama irin yaren kasar Roma, Faransa, Larabci da Indiya.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel