Wani yaro ya kera wata babban mota (Hotuna)

Wani yaro ya kera wata babban mota (Hotuna)

- Allah ya albarkaci wannan bangare na duniya da yawan basira!

- Wani yaro matasi ya kera wa ‘yan Biyafara babban motar daukar mai fetur.

Wani yaro ya gina wata babban mota (Hotuna)
Wani yaro ya gina wata babban mota (Hotuna)

Wani yaro matasi ya kera musamman irin wata babban mota wanda da yawa ake kira “Biafra Truck”. Babban motar wanda yaron ya kera a madadin hasalin babban mota da launuka na tuta 'yan asalin nahiyar mutanen Biyafara.

Wani yaro ya gina wata babban mota (Hotuna)

Lokacin da aka buga hoton motar a wata shafi ta Fasbuk na kungiyar da ake kira "Radio Biafra London", mutane da yawa sun yaba motar.

KU KARANTA KUMA: Gwamnatin jihar Jigawa ta haramta ma ýaýa-mata yin talla

Cikin wanda suka koka akan kyau motar, wani ya ce wannan motar Biyafara za a iya amfani da ita wurin jigilar mai fetur zuwa wurare daban-daban a kasar Biyafara.

Dubi rubutun garaje a kasa:

Wani yaro ya gina wata babban mota (Hotuna)

A kwanan nan, wani yaro mai shekaru 16 da haihuwa a Najeriya ya gina wata murhu mai amfani da gawayi, baturi da wutar lantarki daga tushe.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel