HOTUNA DA BIDIYO: Ga sauraniyar kyau da ta sata wayar da kudi acikin shago a Legas

HOTUNA DA BIDIYO: Ga sauraniyar kyau da ta sata wayar da kudi acikin shago a Legas

Inna mai tsarki a kasar Najeriya a halin yanzu domin barayi acikin yan Najeriya na karuwa? Su wane ne zasu amsa wannan tambaya.

A kwanakin baya ne an saki wasu hotuna da bidiyo wata mace mai sata. Ta shiga wani shago a jihar Legas kamar ita kwastama ce.

Wani na'ura da yake dauke bidiyon mutane ba tare da ilimin mutum (CCTV) ne ya dauki bidiyonta yayin da ta sata.

KU KARANTA KUMA: Jiya ba yau ba: An gano tsafin kudaden Najeriya cikin dakin Kaka (HOTUNA)

A lokaci mai shago tana yi wani aiki ne ta sata wayar hannu da wasu kudaden ba'a sani ba. Idan kun gani fuskarta kamar sauraniyar kyau ce, amma babban mai sata ce.

Kuma ta sa riga mai kala fari da wando mai kala baki. Sannan, ta rike jakar hannu mai kala baki na mata.

HOTUNA DA BIDIYO: Ga sauraniyar kyau da ta sata wayar da kudi acikin shago a Legas
HOTUNA DA BIDIYO: Ga sauraniyar kyau da ta sata wayar da kudi acikin shago a Legas

Bayan ta sata, da ta fita daga shagon, ta tsere nan da nan. Ku kalli bidiyon mai sata a kasa:

Ku kasance tare da mu anan https://www.facebook.com/naijcomhausa/ da anan https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng