Sabbin hotunan sarauniyar Kannywood Rahama Sadau

Sabbin hotunan sarauniyar Kannywood Rahama Sadau

Fitacciyar jarumar fim din Hausa da aka fi sani da Kannywood, Rahama Sadau wanda aka sallama daga harkar Kannywood din ta daura wasu sabbin hotunanta a shafinta na kafar sadarwa na Instagram.

Sabbin hotunan sarauniyar Kannywood Rahama Sadau
Sabbin hotunan sarauniyar Kannywood Rahama Sadau

KU KARANTA: Wata mata ta roƙi kotu ta raba aurensu da mijinta saboda yawan duka

Rahama Sadau wanda ta samu gayyata daga shahararren mawaki Akon zuwa kasar Amurka ta daura hotunan ne tare da yi masu take daban, irin na karin kwarin gwiwa.

Sabbin hotunan sarauniyar Kannywood Rahama Sadau

Sabbin hotunan sarauniyar Kannywood Rahama Sadau

Sabbin hotunan sarauniyar Kannywood Rahama Sadau

Idan ba'a manta ba, a kwanakin baya ne hukumar fim din Kannywood ta sallami Rahama Sadau daga harkar Fim gaba daya saboda samunta da aka yi da laifin badala a cikin wani waka.

ga bidiyon wakan nan:

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel