Hotuna 7 na yadda attajiran larabawa ke almubazzaranci da kudi
Maganan gaskiya shine yadda hamshakan attajiran larabawa ke kashe kudi ya kansa sauran masu kudi su ji tamkar su kansu talakawa idan suka kwatanta kansu da larabawan.
Yayin da jama’a da dama ke rayuwa hannu baka hannu kwarya, su kuwa babu abinda suka sani daya wuce a kashe kudi, har ma ayi almubazzarantar da shi.
Ga kadan daga cikin irin kashe kudi na hauka da mutanen nan ke yi, wasu ma suna ganin wannan barnatar da kudi ne kawai:
1. Damisa a gaban motar alfarma
2. shi kuwa wannan da zaki yake abota
3. Motar da aka yi mata fenti da ruwan zinari
4. Wasu motoci da aka kera da gwal
5. Arziki ya kai arziki, a jirgi a ke daukan tsunsaye
6. Na'urar mai fitar da zinari sulalla
7. Abokin wasa
Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Ga wani bidiyon rayuwar larabawa:
Asali: Legit.ng