Ka taɓa ganin hotunan shugaba Buhari masu ban dariya? Duba nan!
Tun bayan sa shugaba kasa Muhammadu Buhari ya dare kujerar mulkin kasar nan ake ta samun hotunan sa daban daban a lokutta daban daban, hart a kai jama’a na ganin sun gama karade hotunan sa.
Sau dayawa Legit.ng ta sha dauko mutu hotunan shugaba Buhari a yawon ziyarar kasa da kasa, zuwa duba lafiyarsa, na bikin yaransa, na ranar rantsar da shi, ko na zaman ofis.
Amma duk da haka akwai wasu kayatattun hotunan shugaban da ba’a taba daura su a yanar gizo ba, wadanda mai daukan sa hoto Bayo Omoboriowo ya daddauke su da kansa.
KU KARANTA: Dubunnan matasa sun yi tattakin nuna goyon bayan gwamnatin shugaba Buhari
Toh dayake a yanzu shugaba Buhari ya tafi hutu birnin Landan tun a ranar Juma’a 20 ga watan Janairu, Bayo Omoboriowo ya nuna mana wasu hotuna na musamman na shugaba Buhari:
Ga wasu daga cikinsu:
1. Buhari tare da yarsa da jikarsa
2."Ke, kallo nan"
3. Buhari zai rattafa hannu,
Sai dai kash! biro yayi gardama
4. Amin! Allah ya amsa Baba.
5. Matafiya, a dawo laaafiya!
6. Buhari yayi zugum.
Ban ji ba dai!
7. Buhari da ýaýansa
8. Shugaban kasa Muhammadu Buhari
9. Buhari na muradin hotonsa
10. Paul Biya, ka gan ni can
Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng