Ya biya ma mazauna gidan yarin Kano su 25 kudin beli
Wani dan kasa na gari ya kubutar da wasu mazauna gidan yarin jihar Kano su 25 bayan ya biya musu kudaden beli da aka sanya musu.

KU KARANTA:Dakarun Soji sun kama ýaýan kungiyar Boko Haram su 1,400
Mutumin mai suna Muhammad Jamu ya biya kudaden ne a ranar 3 ga watan Janairu, inda hakan ya sanya aka sako mutane 25 daga cikin mazauna gidan yarin goron dutse na jihar Kano.
Ga hotunan Muhammad Jamu tare da wadanda aka sako:


Ku bibiye mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng