Hazikin Saurayi mai shekaru 18 ya kera injin nika mai amfani da hasken rana (Hotuna)
1 - tsawon mintuna
Wani matashi dan shekara 18 mai tsananin basira Tobi Ayanwoye ya kera tabarmar bakin daki mai tada ka daga barci tare da injin nika mai amfani da hasken rana.
KU KARANTA:Wani mutumi ya maida babur helikwafta
Tobi wanda dalibi ne a kwalejin sakandaren gwamnatin tarayya dake garin Ogbomoso jihar Oyo ya kera har da na’urar cire ciyawa.
Ku cigaba da bibiyan labaran mu a nan ko a nan.
Asali: Legit.ng
Tags: