Yar sarkin Kano, Siddika Sanusi ta saki hotunan bikin wankan amarya
1 - tsawon mintuna
Yar sarkin Kano Muhammadu Sanusi, Siddika Sanusi zata yi aure a ranar 23 ga watan Disamba. Zata auri Malam Abubakar Umar.
KU KARANTA KUMA: Hotunan tuna baya na Aisha Buhari da yaranta
Hotunan bam mamaki daga bikin wankan amarya na Siddika ya fito kuma sunyi kyau matuka. Ta yi kyau na bam mamaki a dukkan dogon farar riga da tasa.
KU KARANTA KUMA: Hotunan farko daga Kamun auran yar sarkin Kano (hotuna)
Ta wataya tare da kawayenta, sun sha rawa da murna tare a gurin a matsayinta na kyakkyawar amarya.
A wannan satin ne Siddika ta kammala kamun amaryan ta kuma muna duba izuwa nan gaba don ganin wasu kayatattun liyafa kafin ranar auren Juma’a
Asali: Legit.ng