Auren Zahra Buhari: Ku kalli kwalliyar ta a ranar sa-lalle

A jiya aka shirya taron sa-lallen auren yarinyar shugaban kasa Muhammadu Buhari, wato Zahra Buhari, duk a cikin shirin bikin aurenta.

Auren Zahra Buhari: Ku kalli kwalliyar ta a ranar sa-lalle
Auren Zahra Buhari: Ku kalli kwalliyar ta a ranar sa-lalle

Dama dai yau Juma’at 16 ga watan Disamba ne za’a daura auren Zahra Buhari da angonta Ahmad Indimi a babban masallacin kasa dake Abuja.

KU KARANTA:Auren Zahra Buhari da Ahmed Indimi (yanda yake wakana)

Auren Zahra Buhari: Ku kalli kwalliyar ta a ranar sa-lalle
Auren Zahra Buhari: Ku kalli kwalliyar ta a ranar sa-lalle

An dauki hotuna da dama daga taron sa-lallen, sa-lalle na cikin al’adun hausawa da ake yi a bikin aure kafin a daura ma budurwa aure. Sa’annan sa-lalle taro ne na mata kadai, inda ake yi musu kwalliya irin na henna da sauransu.

Auren Zahra Buhari: Ku kalli kwalliyar ta a ranar sa-lalle
Auren Zahra Buhari: Ku kalli kwalliyar ta a ranar sa-lalle

Bugu da kari a ranar sa-lallen ne ake yi ma amarya wanka da turaren Humrah, ita ma Zahra Buhari ba’a barta a baya ba, inda aka hangeta ta sha kwalliya, ta caba ado. Ga wasu hotunan sa-lallen nan:

Auren Zahra Buhari: Ku kalli kwalliyar ta a ranar sa-lalle

Auren Zahra Buhari: Ku kalli kwalliyar ta a ranar sa-lalle

Auren Zahra Buhari: Ku kalli kwalliyar ta a ranar sa-lalle

Allah ya basu zaman lafiya.

Ku bibiya labaran mu a nan, ko a nan.

Asali: Legit.ng

Online view pixel