Kyawawan riguna 6 domin auran Zahra Buhari
A yanzu wannan ba sabon labara bane na cewa Zahra Buhari na shirin auren dan biloniya Ahmed Idimi. An daidaita ranar auren wanda aka daga a baya zuwa ranar 16 ga watan Disamba kuma muna dokin ganin tsantsar kyau irin na Fulani.
Yayinda lokaci ke gabatowa zuwa ga ranar farin ciki da za’a daura auren Zahra da masoyinta, mun kasa dauke tunanin yanda kammaninta zai kasance a matsayin amarya musamman idan mukayi la’akari da cewa tun dama chan ita din kyakyyawa ce. Mu tattaro wasu shigar alfarma guda shidda da zasuyi kyau da Zahra Buhari harma su mayar da ita tamkar sarauniya a wannan rana ta mussaman.
Kalli kyawawan kayan aure da zasu dace da Zahra Buhari
1.Shigar amarya musulma na kasar Indiya
2.Kammanin amarya yar Fulani
3.Kammanin amarya musulma na zamani
4.Riga yar kanti don amarya musulma
5.Rigan amarya mai kyalkyali da kyau
6.Wannan zai dace da amarya yar Fulani
Asali: Legit.ng