Dan shekara 20 ya auri mata mai shekara 40
Wasu ma’aurata yan Najeriya da sukayi aure a kwanannan nan sun yi yawo a yanar gizo saboda tazarar dake tsakaninsu na shekaru.
KU KARANTA KUMA: Buhari ya sanya sabon ranar auren Zahra
An bayyana cewa Angon ya kasance dan shekara 20 yayinda amaryar ke da shekara 40.
MC Parot Mouth ne ya fara yada labarin a Facebook.
Wani mai amfani da shafin Facebook mai suna MC Parot Mouth ya buga labarin a Facebook sannan yan Najeriya suka shiga tofa albarkacin bakinsu a kai.
KU KARANTA KUMA: Dalilai 3 da yasa Buhari dakatar da auran Zahra
Yan Najeriya sun gama da ma'auratan a sashin rubuta ra'ayi
Mutane sunyi kira ga yaron kan auran matar da ta isa ta haife shi har wani ya ma kira abun a matsayin karshen duniya.
Da gaske wannan alamar karshen duniya ne?
KU KARANTA KUMA: Shehu Sani ya zargi el-Rufai da tura masa yan bindiga
Me kake tunani, akwai aibu a cikin wannan aure?
Asali: Legit.ng