Anyi baikon kyakkyawar yar sarkin Dubai Latifa
Mai martaba Sheikh Mohammed bin Rashid Al Maktoum ya kasance mataimakin shugaban kasar United Arab Emirates (UAE), kuma sarkin Dubai.
KU KARANTA KUMA: Surukar Zahra Buhari ta yabe ta
Za’ayi baikon daya daga cikin ‘ya’yansa mata Latifa bin Mohammed bin Rashid Al Maktoum a yau, 29 ga watan Nuwamba.
Za’ayi baikon ta ne da Shaikh Fasil Saud Khalid Al Qasimi. Fasil ya kasance dan dangin Shaikha Lubna bint Khalid Al Qasimi, ministan harkokin hakuri na kasar.
KU KARANTA KUMA: Mai aiki ta sace ‘ya’ya 2 sa’oi 24 da daukar ta aiki
Yar’uwar Lafifa Maryam bin Mohammed bin Rashid Al Maktoum ce ta yada labarin a shafinta na Instagram, inda take taya ta murna.
Muna musu fatan baiko mai nasara.
https://youtu.be/BpmTeod7ubc
Asali: Legit.ng