Fidel Castro na Cuba ya cika
1 - tsawon mintuna
- Tsohon shugaban Cuba Fidel Castro ya bar duniya ranar Jumu’a, 25 ga watan Nuwamba
- Fidel Castro ya rasu yana da shekaru 90
- Tsohon Shugaban ne ya jagoranci juyin juya-halin da aka yi a Kasar Cuba shekaru 50 da suka wuce
Yayin da ake zaman makokin Fidel Castro a Kasar Cuba. Mun kawo maku takaitaccen Tarihin Fidel Castro kamar yadda BBCHausa ta kawo.
KU KARANTA: Soyayya ruwan zuma
A biyo mu a shafin mu na Tuwita @naijcomhausa
https://youtu.be/wXmmTEAKDxo
Asali: Legit.ng