Hotunan Samira, yarinyar minista Amina Muhammed
Kyakkyawar budurwa, Samira Ibrahim y'a ce ga ministan kula da yanayi Amina Muhammed, Samira yarinya ce data fi son bin rayuwa sannu a hankali.

Sa’annan Samira budurwa ce mai kaunar zaman lafiya da jin dadi, tana aiki da majalisar dinkin Duniya, kuma ga kwazo gareta.
A yan kwanakin baya ne aka daura auren Samira da Mijinta, inda aka yi biki na gani na fada, wanda ya samu halartan duk wani kusa a kasar nan tare da shahararrun mawakan kasar nan, ciki har da Korede Bello.
Anyi ta yamadidi kan bikin auren Samira saboda tsananin kawa da isa da aka nuna a bikin.
KU KARANTA: Boko Haram sun sake kashe wani kwamnadan Soja
Ga wasu hotunan Samira Ibrahim a kasa:
Kyakkyawa

Wankan Arewa

Yarinya mai kyau

Wai! Wai! Wai!

Dara daran idanu

Budurwa mai kamala

&feature=youtu.be
Asali: Legit.ng