Farfesa ya tube zindir cikin aji

Farfesa ya tube zindir cikin aji

- Wani farfesan ilimin jikin mutum ya tube zindir a cikin aji

- Dalibai mata suka fice daga cikin ajin lokacinda ya fara tubewa

- Mutane sun ce za’a kori farfesan daga jami’a

Farfesa ya tube zindir cikin aji

Dalibai a Makhachkala, a kasan Rasha, sun ga wani abun mamaki bayan wani farfesan ilimin jikin mutum ya tube zindir cikin aji yayinda yake koyar da dalibai.

Farfesa mai suna , Kamil Magomedov,ya kasance yana aiki da makarantan kusan shekara 10 yanzu ,yana koyar da dalibai akan microscopic anatomy,kawai sai ya fara tube kayansa.

Daya daga cikin dalibam ya dauki abinda ya faru a wayanshi,wanda yake cewa : “ Na fada ma ya haukace. Za’a kore shi bayan yau. Mata ,kada ku kale shi”.

KU KARANTA: Boko Haram: Ka ji abin da Minista yace game da Sojan da aka kashe

A bangare guda, farfesan dan shekara 34 yana tafiya ne a cikin aji inda dalibai mata suka fara fita waje a guje domin tsoro.

Daya daga cikin idanuwan shaida : basu fahimci abinda ya faru fa. Ya faraway cire kayansa haka kawai ba tare wani dalili ba, kawai sai gashi haihuwar uwarsa.

Ko yar ciki ma bai sanya ba. Maganan gaskiya shine mutane basu san abinda zasuyi ba, mata fara guduwa suka fara yi daga aji sai kuma ya sanya kayansa.

Har yanzu dai ba’a san dalilin da yasa yayi hakan ba amma ana cewa yanada wata cuta mai suna schizophrenia.

Asali: Legit.ng

Online view pixel