A yayin da farin fata ya fada soyayya da yar Najeriya (Hoto)
- Kyawawan hotunan aure wasu ma'aurata ya watsu kuma sun karbu a duniya
- Hotunan kafin auren ma'auratan nan guda 2 na Instagram sun watsu, wani kwararren mai hoto mazaunin farin Lagos Bolaji Olarenwaju shi ya fara sa hoton su a dandalin sadarwa
Mutumin mai suna Colin Leach da Amaryar sa yar Najeriya . Hotunan sun karbu matuka ga mutanen kasar nan har ma da na waje, kuma suna tayi masu fatar alheri da zama lafiya.
Ita soyayya bata da wata masoka ko kan yare ko fata ko addini ko kabilanci, kuma yanzu yan kasar Najeriya suna yadda da auren sauran mutanen wasu kasashe.
Kalli sauran hotuna -
Ga kuma wasu hotunan na fararen fatar da mutanen mu na Najeriya wanda auren ze iya kawo dena nuna fifikon fata ko yare ko kabila.
Asali: Legit.ng