Jerin yan wasan Super Eagles da Rohr ya gayyata

Jerin yan wasan Super Eagles da Rohr ya gayyata

Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta kasa Gernot Rohr ya gayyaci yan wasan da zasu fafata yayin wasan da kungiyar Super Eagles zasu kara da kasar Algeriya.

Jerin yan wasan Super Eagles da Rohr ya gayyata

Sai dai a wannon karon sunan Victor Moses ya samu shiga, idan za’a tuna Moses bai buga wasan Super Eagles na baya ba da kasar Zambia. Shima dan wasan gaba Ogbenekaro Etebo da dan wasan tsakiya John Ogu sun samu kiran gayyata don buga wasan da zai gudana a filin wasa na tunawa da Godswill Akpabio a garin Uyo ranar 12 ga watan Nuwamba.

Mun ga sunan gola Dele Alampasu a cikin jerin sunayen da hukumar kwallo ta kasa (NFF) ta baiwa Legit.ng, yayin da mai tsaron gida Leon Balogun ya dawo daga jinya. Ana sa ran dukkanin yan wasan zasu gida Najeriya a ranar Lahadi 6 ga watan Nuwamba.

Ga Cikakken jerin yan wasan.

Masu tsaron raga:

Carl Ikeme (Wolverhampton Wanderers, England);

Ikechukwu Ezenwa (FC IfeanyiUbah);

Dele Alampasu (FC Cesarense, Portugal)

KU KARANTA: Jikar Shagari zata auri sirikin Namadi Sambo

Yan wasan baya:

Leon Balogun (FSV Mainz 05, Germany);

William Paul Ekong (Haugesund FC, Norway);

Kenneth Omeruo (Alanyaspor FC, Turkey);

Uche Henry Agbo (Granada FC, Spain);

Tyrone Ebuehi (ADO Den Haag, The Netherlands);

Abdullahi Shehu (Anorthosis Famagusta, Cyprus);

Musa Muhammed (Istanbul Basaksehir, Turkey);

Elderson Echiejile (Standard Liege, Belgium),

Kingsley Madu (SV Zulte Waregem, Belgium)

Yan wasan tsakiya:

Mikel John Obi (Chelsea FC, England);

Ogenyi Onazi (Trabzonspor FC, Turkey);

Wilfred Ndidi (KRC Genk, Belgium);

Oghenekaro Etebo (CD Feirense, Portugal);

John Ogu (Hapoel Be’er Sheva, Israel)

Yan wasan gaba:

Ahmed Musa (Leicester City, England);

Kelechi Iheanacho (Manchester City, England);

Moses Simon (KAA Gent, Belgium);

Victor Moses (Chelsea FC, England);

Odion Ighalo (Watford FC, England);

Brown Ideye (Olympiacos FC, Greece);

Alex Iwobi (Arsenal FC, England).

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel