Wata mata ta kama mijinta yana amfani da akuya

Wata mata ta kama mijinta yana amfani da akuya

A satukan da suka wuce ne a Tetu, Nyeri a kasar Kenya, wata mata mai suna Cecilia Muthoni Waigwa taga abun mamaki a rayuwar ta a inda taga mijinta mai kimanin shekaru 70 da haihuwa yana amfani da akuya.

Wata mata ta kama mijinta yana amfani da akuya

Acewar OCPD na unguwar Steven Obara, ya bayyana cewar, matar dai tayi zargin mijin natane bayan da taji sulalewar sa a hankali a inda yaje ya kama wata akuya sannan ya rungumeta ta wajen bindinta.

Koda ta matsa kusa domin taga abinda ke faruwa, sai kawai taga ashe mijin nata yana amfani da akuyar ne. Inda nan take yayi mata barazanar zai kashe ta kuma ya kona gidan nasu kafin makwabta suzo su shiga tsakanin su.

Haka kuma, 'yan sandan dake unguwar nasu sunce, Waigwa mutum ne mai hatsarin gaske, inda sukace anma taba yanke masa hukunci zama a gidan yari na tsawon shekaru biyar, wanda daga baya kuma aka sake shi.

Abin mamakin dai anan shine, waishin matar mutumin nan tana iya biya masa bukata kuwa?

Allah ya kyauta!

Asali: Legit.ng

Online view pixel