Sarkin Karaye
Gwamnati ta ce Sarkin Gaya ne kadai ya rungumi kaddara lokacin da aka rushe masarautu a Kano. Kalaman Sarkin Gaya da suka sa ya koma karaga bayan tsige Sarakuna.
Sabon sarkin Karaye, Muhammad Maharaz ya ziyarci fadar sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi na biyu kwana daya da nada shi a matsayin sabon sarki.
Wasu fusatattun matasa sun kori wakilin sarkin Kano na 16 Muhammadu Sunusi II daga karamar hukumar Karaye inda su ka fasa gilashin motar tawagar wakilin.
Majalisar dokokin Kano ta musanta cewa tsoron za a iya kawo masu hari saboda rikicin masarautar Kano. Majalisar ce ta zartar da dokar da ta rushe masarautu.
Ashraf Sanusi Lamido Sanusi wanda ma’aikacin banki ne kuma masani a ilmin tattalin arziki ya fadi ra'ayinsa da ake shari'a a kotun tarayya kan sarautar Kano.
Za a ji labari cewa Muhammadu Sanusi II ya yi magana a game da rigimar da ta shigo masarautar Kano bayan an sauke sarakunan da aka kirkiro a 2020.
Kwana nan Aminu Ado Bayero ya kai ziyara wajen Sarkin Ijebu Ode a jihar Ogun a lokacin ne gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya nada Muhammadu Sanusi II.
Sarkin Kano na 14 Muhammadu Sanusi ll, ya ce ya kamata gwamnati ta riƙa cizawa tana hurawa game da haraje-haraje ana haka ne sai aka ji zai koma gadon sarauta.
Masu ruwada tsaki a shiyyar Kano ta Kudu sun buƙaci Gwamna Abba Kabir Yusuf ya gaggauta sauya tunani, ya mayar da sarakunan da ya tsige nan take.
Sarkin Karaye
Samu kari