Sabon Farashin Man Fetur
PENGASSAN ta zargi dillalan fetur da tsadar mai, duk da faduwar farashin danyen mai a duniya. Kungiyar ta ce ya kamata fetur ya koma N700 zuwa N750.
Alhaji Aliko Dangote ya dauki matakin fara raba man fetur kyauta da abokan huldarsa da tankoki 4,000. Duk wanda ya saye man Dangote za a kai masa har inda yake.
Kasar Iran ta sanar da toshe hanyar jirgin ruwa ta Hormuz da ake bi domin jigilar mai a duniya. Toshe tashar jirgin zai iya shafar tattalin arzikin duniya.
Yakin da aka fara tsakanin Iran da Isra'ila ya jawo tashin farashin danyen mai a kasuwar duniya. Hakan zai jawo Najeriya ta samu kudin kasafin 2025 sosai.
'Yan kasuwar man fetur za su sauke farashin man fetur a Najeriya zuwa N700. Za su sauke farashin ne saboda sabani da Dangote da hada kai da kasashen waje.
Yayin da ake ta bikin babbar sallah a Najeriya, yan kasuwar man fetur sun rage farashin litar mai don jawo hankalin masu saya da ƙara gasa a kasuwa.
A labarin nan, za a ji yadda Shugaban kasa, Bola Tinubu ya ja fitattun attajirai, Bill Gates, Femi Otedola da AbdulSamad Isiyaka Rabi'u zuwa matatar Dangote a Legas.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa tsohon Ministan Ilimi da Man Fetur, Farfesa Jubril Aminu, ya rasu yana da shekaru 85 a Abuja bayan fama da jinya.
Wasu dilolin man fetur 6 sun rage farashin man fetur a Najeriya yayin da farashin gangar mai ke kara sauka. An samu saukin ne yayin da ake shirin bikin sallah.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari