Hukumar Sojin Najeriya
Babbar hedkwatar tsaron Najeriya ta tabbatar da isowar dakarun sojojin Amurka 100 Najeriya, ta bayyana ayyukan da za su yi domin taimaka wa kasar.
Babba kotun tarayya mai zama a Abuja ta umarci hukumomi su gaggauta gurfanar da Sheikh Sani Abdulkadir Zaria kan zargin hannu a shirin juyin mulki.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta jaddada cewa sojoji ne za su ci gaba da yanke duk wani aiki da za a iya ko da kuwa sojojin Amurka sun shigo kasar nan.
A labarin nan, za a ji cewa hafsun sojin saman Najeriya ya gargadi sojoji a kan duk wani yunkuri da kifar da gwamnatin da aka zaba ta hanyar dimokuradiyya.
Hafsan tsaron Najeriya, Janar Oluyede ya sanar da cewa za a tura dakaru na musamman zuwa Kwara da Niger. Ya nemi a ƙarfafa ƴan sanda da jami'an NSCDC.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta sha alwashin cewa duk mai hannu a harin da aka kashe daruruwan musulmi a jihar Kwara zai fuskanci hukunci daidai da abinda ya aikata.
Rundunar yan sanda reshen jihar Zamfara ta tabbatar da cewa an gano wani bam da yan ta'adda suka dasa a kan titi a Tsafe, jami'an tsaro sun warware shi.
Bayan tabbatar da an yi yunkurin juyin mulki a Najeriya, aka fara bankado bayanan abubuwan da bincike ya gano game da shirye-shiryen da masu hannu a lamarin suka yi.
Manjo Janar Ijioma mai ritaya ya bukaci yan Najeriya da kada su yi tunanin sojojin Amurka za su fito filim yaki su tunkari yan bindiga, ya ce ba haka abin yake ba.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari