Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar yan sanda ta kama wani matashi mai shekaru 30 da yankan rago ga yar makwabcinsa mai shekaru hudu da haihuwa. Ya ce ya yi shaye shaye ne kafin kisan.
Babban Sufeton yan sanda, Kayode Egbetokun ne ya sha alwashin cewa jami'ansu za su ceto dukkanin mutanen kasar nan da ke tsare a maboyar yan ta'adda.
'Yan bindiga sun ƴi ta'asa a wani kauyen da ke karamar hukumar Kachia ta jihar Kaduna. Miyagun sun hallaka wani dan banga tare da sace wasu manoma.
Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Ningi/Warji a jihar Bauchi ya tsallake rijiya da baya bayan matasan mazaɓarsa sun yi yunkurin kai masa hari yayin ta'azziya.
Miyagun 'yan bindiga sun kai harin ta'addanci a jihar Nasarawa. 'Yan bindigan sun hallaka mutum daya tare da sace wasu mutum biyu a yayin harin da suka kai.
Rundunar yan sanda ta bayyana yadda yan bindiga suka harbe dan sarki a jihar Legas da tsakar rana. An gano cewa yana tafiya a motarsa aka tsayar da shi.
Yan sanda sun gurfanar da hadimin Sanata Aminu Waziri Tambuwal, Shafi'u Tureta bayan yada bidiyo da ke nuna gwamnan na kokarin hada kalmomin Turanci da kyar.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Sakkwato ta bayyana cewa ba ta da masaniya game da labarin da ke yawo cewa ƴan bindiga sun sace mutane 150 a Gobir.
A wannan labarin za ku ji cewa rundunar yan sandan kasar nan ta sha alwashin tabbatar da an dawo da zaman lafiya da kwanciyar hankali a sassan kasar nan.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari