Hukumar Kwastam na Najeriya
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da karin wa'adin watanni shida ga babban kwanturola janar na hukumar Kwastam ta Najeriya, Adewale Adeniyi.
Hukumar kwastam ta yi watsi da jita-jitar da wasu ke yadawa kan yanayin da ya zama ajalin wani jami'inta, Lumi Elisha Gwamis,ta ce mahaifinsa ya ce ba shi da lafiya.
Jami’an Kwastam biyu sun mutu yayin artabu da ake zargin sun yi da ‘yan ta’addar Lakurawa a Kebbi, yayin da shugaban hukumar ya bayyana jimami kan lamarin.
A labarin nan, za a ji yadda hukumar hana fasa kwauri ta kasa (Kwastam) ta yi wa jami'inta, Gambo Iyere Aliyu karin matsayi zuwa kwamanda a shiyya ta A.
Hukumar kwastam ta bullo sa tsarin gwada lafiyar jami'anta. Hukumar ta umarci a fara yin gwajin miyagun kwayoyi ga sababbin jami'ai da wadanda ke aiki a yanzu.
'Yan ta'addan kungiyar Lakurawa sun kai wani harin ta'addanci a jihar Kebbi. 'Yan ta'addan sun hallaka wani jami'in hukumar kwasfam yayin harin da suka kai.
Ministan Kudi kuma Ministan Tsare-Tsaren Tattalin Arziki, Mista Wale Edun, ya bayyana cewa an dakatar da harajin a 4% kan kayan da ke shigo wa Najeriya.
‘Yan sandan Ondo sun kama Abdullahi Saliu da ya sa dade yana sojan gona da kanal din soja ya na damfarar mutane kudi. Yanzu haka dai an gurfanar da shi a kotu.
ACG Babatunde Olomu, ya jagoranci hukumar Kwastam a wajen tattarowa gwamnatin tarayya Naira tiriliyan 3.7 a tashar Apapa da ke Legas a cikin wata 16 kacal.
Hukumar Kwastam na Najeriya
Samu kari