Musulmai
Ustaz Abubakar Salihu Zariya ya warware fatawar da ya bayar a kan halarcin 'mining' biyo bayan amfani da wata aya a inda ba muhallinta ba. Malamin ya ba da hakuri.
Shahararriyar mawakiyar Musulunci a Najeriya, Rukayat Gawat, ta rasu. Labarin rasuwar mawakiyar ya yi ta yawo a shafukan sada zumunta kuma masoyanta sun yi alhini.
Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci ta Najeriya ta fitar da bayanin cewa sadakin aure ya koma N142,932 yayin da diyyar rai ta koma N567,728,000.
A wannan labarin, gwamnan Kaduna, Uba Sani ya mika ta’aziya ga iyalan wadanda su ka rasu a hadarin mota da ta afku a Saminaka da ke karamar hukumar Lere.
Mawaki Habeeb Okikiola Badmus da aka fi sani da Portable ya bayyana dalilinsa na zabgawa Fasto mari a makon jiya a Lagos da ake ta cece-kuce a shafukan sadarwa.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya gayyaci Musulmi zuwa bikin Maulidin Annabi Muhammad (SAW) a gobe Asabar 14 ga watan Satumbar 2024 a fadarsa.
Gwamnatin tarayya ta ba da hutun ranar Litinin, 16 ga watan Satumba, 2024 domin murnar zagayowar bikin Maulidin Annabi SAW wanda wasu Musulmai ke yi.
Hadimin Gwamna AbdulRahman AbdulRazak na jihar Kwara, Alhaji Ibrahim Labeeka wanda mawakin yabo ne ya ajiye aikinsa a yau Laraba 12 ga watan Satumbar 2024.
Mazauna unguwar Rigasa a ƙaramar hukumar Igabi ta jihar Kaduna sun kama wanda ke yawan ɗauke masu tabarmi a Masallacin unguwa, ya amsa laifinsa nan take.
Musulmai
Samu kari