Jihar Kogi
Dan Majalisar Tarayya daga jihar Kogi, Hon. Abejide Leke ya zargi wasu da mayar da lamarin kudirin haraji siyasa saboda muradunsu kan zaben 2027.
Gwamna Ahmed Usman Ododo na jihar Kogi ya ba da umarnin rufe kasuwar Zango, ya hana direbobi ajiye manyan motoci saboda tabarbarewar tsaro a yankin.
Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun sace kansila da wasu mutane 8 a jihar Kogi. Yan bindigar sun bi gida gida ne suna garkuwa da mutane a yankin.
An samu budurwa mai shekaru 19 tsirara bayan masu tsafi sun sace ta a Kwara. Budurwar na karatu a jami'ar jihar Kogi kuma NSCDC na shirin mayar da ita gida.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yi watsi da bukatar EFCC na ci gaba da shari'ar tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello duk da babu lauyansa ko ɗaya.
Babbar kotun tarayya ta fara sauraron shari'ar EFCC da tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello da ake zargin ya hada baki da wasu mutane wajen kwashe dukiyar jiharsa.
Hukumar yaki da masu cin hanci da rashawa watau EFCC ta gurfanar da tsohon gwamnan jigar Kogi, Yahaya Bello a gaban kotu kan tuhumar karkatar da N80.2bn.
Bayan tsawon lokaci yana wasn buya, EFCC ta tsare tsohon gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello bayan ya miƙa kansa a hedkwatar hukumar da ke Abuja.
Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Ahmed Usman Ododo ya yi nade-nade a hukumar kula da ilmin sakandare ta jihar Kogi. Ya nada shugaba da manyan mambobi..
Jihar Kogi
Samu kari