Donald Trump
Ministan harkokin tsaron Amurka, Pete Hegseth ya ce kasarsa ta fara aiki tare da Najeriya domin kawo karshen kisan kiyashin da ake yi wa kiristoci.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai tashi da kansa ya je Amurka domin ganawa da Donald Trump kan zargin kisan kiristoci a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa dan majalisar Republic na Amurka Bill Huizenga ya dora alhakin 'kisan' kiristoci a Najeriya a kan gazawar gwamnatin Najeriya.
'Yan majalisar dokokin Amurka sun rabu gida biyu kan zargin da shugaban kasa Donald Trump ya yi cewa ana yi wa Kiristoci kisan kare dangi a Najeriya.
Wata 'yar majalisar Amurka, Sara Jacobs ta soki matakin Donald na barazanar kai hari Najeriya kan zargin yi wa Kiristoci kisan kare dangi. Ta ce hakan ya saba doka.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Binuwai ya bayyana cewa da ace akwai matsalar kisan kiristoci a Najeriya, shi ne zai fara kwamatawa a idon duniya.
A labarin nan, za a ji cewa George Akume, Sakataren gwamnatin Najeriya ya karyata Amurka da Shugabanta Donald Trump game da batun kisan kiristoci a ƙasar nan.
Ministan birnin tarayya, Nyesom Wike ya nuna damuwa kan kiran Donald Trump ya kawo agaji Najeriya game da siyasa da shugaban jam'iyyar PDP, Tanimu Turaki ya yi.
Jam’iyyar APC ta soki kira da Tanimu Turaki na PDP ya yi na neman kasashen waje su shiga lamurran Najeriya, tana mai cewa hakan rashin kishin ƙasa ne.
Donald Trump
Samu kari