
Department Of State Security (Dss)







Yan sandan farin kaya na DSS sun kai sumame wani gida da ake amfani da shi a matsayin ofishin kamfe inda suka gano bindigu, wukake da wasu muggan makamai a Kano

Za a ji ana binciken Godwin Emefiele a kan zargin satar kudi, taimakawa kungiyoyin ta’addanci, kawowa kasa barazanar tsaro da cin dunduniyar gwamnatin Buhari.

Hukumar DSS ta saki tsohon ministan sufirin jiragen sama, Femi Fani-Kayode, bayan ya shafe tsawon awanni 5 tana masa tambayoyin kan cewa za a yi juyin mulki.

Fani-Kayode ya nuna bai ji dadin halin da ya shiga da Jami’an DSS suka tsare shi ba, ya ce idan har zai sake fadawa hannunsu ba zai rika magana a Twitter ba.

Femi Fani-Kayode ya zargi Atiku Abubakar da shirya kifar da gwamnati. Hukuma na neman jigon APC bayan cewa ana shirin juyin-mulki, ya cire Atiku daga zargi.

Jami'an hukumar tsaro ta farin kaya ta Najeriya, DSS, ta yi ram da wasu jama'a da suke bajekolinsa tare da siyar da sabbin takardun naira duk da dokokin CBN.
Department Of State Security (Dss)
Samu kari