Hukumar DSS
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da shugaban DSS, Tosin Adeola Ajayi. An yi wa Tinubu bayani game da halin da kasa ke ciki kan lamuran tsaro.
Hukumar DSS ta gurfanar da mutum 2 a Abuja kan zargin ta’addanci da kiran juyin mulki, ciki har da wanda ake zargi da harin Okene; an dage shari'ar zuwa 2026.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta kama daya daga cikin jagororin kungiyar ISWAP, Hussaini Ismaila da laifin ta'addanci bayan DSS ta gurfanar da shi.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu ya karbi sunayen mutanen da hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta tantance don a nada su jakadu.
Hukumar DSS ta gurfanar da Innocent Chukwuemeka Onukwume a gaban kotu kan zarginsa da kira a yi wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu juyin mulki a Najeriya.
A labarin nan, za a ji yadda Nnamdi Kanu, shugaban haramtacciyar kungiyar IPOB ya shaidawa kotu cewa baki daya shari'ar da ake yi da shi ba ta bisa tsarin adalci.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar tsaron farin kaya ta DSS ta bayyana abubuwan da suka jawo tsaiko wajen shari'ar yan ta'addan Ansaru da ke hannun hukuma.
A wannan labarin, za a ji cewa tsohon darektan DSS, Mike Ejiofor ya gargadi gwamnatin Najeriya da ta dauki barazanar da Donald Trump ya dauka da muhimmanci.
Hukumar DSS ta kori jami’ai 115 bisa zargin rashawa da zamba, ta gargadi jama’a kan tsofaffin jami’an da ke amfani da sunan hukumar wajen cutar da mutane.
Hukumar DSS
Samu kari