Dan Wasan Kwallon Kafa
Gwamna Oborevwori na jihar Delta ya naɗa ɗan uwansa a matsayin shugaban hukumar wasanni, ya ce yana da ƙwarin guiwar zai kawo ci gaba a harkar wasanni.
Shahararren dan kwallon kafar Najeriya, Ahmed Musa ya zama jakadan bankin Jaiz. Kyaftin din na Super Eagles ya roki masoyansa da su bude asusu da bankin.
Fitaccen mai tsaron ragar kungiyar Super Eagles a Najeriya, Stanley Nwabali ya yi babban rashin mahaifinsa a yau Juma'a 15 ga watan Nuwambar 2024.
Hukumar kwallon kafa ta jihar Delta, ta tabbatar da rasuwar shahararren dan wasan kwallon kafar Najeriya, Gift Atulewa, wanda ya rasu yana da shekaru 38.
A can baya tsohon ‘dan wasan Man Utd, Paul Pogba ya karbi addinin Musulunci. Pogba ya ba da labarin tasirin abokansa wajen karbar addinin da yake kai yau.
Kungiyar kwallon kafar Manchester United nada sabon koci, Ruben Amorin. Man United ta kashe £9.25m wajen sayen sabon kocin wanda ya fito daga Sporting.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani dan kungiyar Arsenal ya yi ajalin magoyin bayan Manchester United a kasar Uganda bayan wasansu da Liverpool a ranar Lahadi.
Manchester United ta shiga kasuwar neman sabon kocin da zai maye gurbin Erik Ten Hag, wanda ya ta kora bayan West Ham ta doke United da ci 2 da 1.
Zakakurin ɗan wasan tsakiya mai taka leda a Manchester City, Rodri ya samu nasarar lashe kyautar ɗan wasa mafi hazaƙa a shekarar 2024 watau Ballon D'Or a Faris.
Dan Wasan Kwallon Kafa
Samu kari