APC
Wasu yan bindiga sun kai hari a jihar Katsina a yau Juma'a 18 ga watan Oktoban 2024 inda suka sace shugaban jam'iyyar APC a yankin karamar hukumar Sabuwa.
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanya dokar takaita zirga zirga a fadin jihar daga karfe shida na safe zuwa karfe 7 na yamma a ranar Asabar, 19 ga Oktobar 2024.
Shugaban NNPP na kasa, Ajuji Ahmed ya gargadi jam’iyyar APC da cewa za a yi zaben Ondo bisa cancanta da tabbatar da zabin jama’ar jihar a zaben 16 Nywamba.
Shugaban APC na Rivers Tony Okocha ya dage cewa ministan birnin tarayya, Nyesom Wike zai ci gaba da zama dan PDP kuma ba zai taba barin jam’iyyar zuwa APC ba.
Gwamnatin jihar Niger ta dauki mataki domin saukakawa al'umma inda ta kafa kwamiti mai mutane bakwai kan kayyade farashin kayan abinci da masarufi.
Tsohon Ministan sufuri, Amaechi a mulkin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya fadi abin da kusa hada shi faɗa da tsohon gwamnan Lagos, Rotimi Amaechi.
Dakta Isa Yuguda, tsohon gwamnan jihar Bauchi, ya bayyana cewa Gwamnatin shugaba Bola Tinubu ta fara magance matsalar wutar lantarki da ta gaggari gwamnatocin baya.
Rikicin cikin gida ya barke a APC kan korar ministan Bola Tinubu daga jam'iyya. Shugabannin sun ce korar ministan da aka yi a Bayelsa ya saba dokar kasa da jam'iyya.
Wata gamayyar kungiyoyin APC reshen Arewa ta tsakiya, ta bayyana kudurin ta na dakatar da yunkurin tsige shugaban jam’iyyar na kasa, Abdullahi Ganduje.
APC
Samu kari