APC
Yan Arewa da dama sun fara dawowa daga rakiyar Shugaba Bola Tinubu bayan samun rahoton sanya hannu a yarjejeniyar Samoa wanda ya sabawa al'adu da addini.
Tsohon gwamnan jihar Edo, Adams Oshiomole ya yi tsokaci kan zaben jinsi Edo da ake shirin gudanarwa a watan Satumba inda ya ce za su lashe zaben jihar.
Gwamnatin jihar Kogi ta kara wa'adin shugabannin riko na kananan hukumomi 21 da ke jihar zuwa watanni shida wadanda suke shirin sauka nan da kwanaki uku.
Shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Umar Ganduje zai san matsayarsa kan jagorancin jam'iyyar yayin da kotu ta sanya ranar yanke hukunci kan shari'ar.
Kungiya a Arewacin Najeriya, Arewa Youths for Peaceful Coexistence ta yi magana kan rigimar da ke tsakanin Nyesom Wike da Sanata Ireti Kingibe a Abuja.
Kotun Daukaka Kara ta tanadi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan Kogi da Murtala Ajaka na SDP ke kalubalantar Gwamna Usman Ododo na jam'iyyar APC.
Yayin da ake cikin wani hali a Najeriya, jigon jam'iyyar APC a Lagos, Oluyemisi Ayinde ya gargadi Bola Tinubu kan daukar matakin gaggawa game da halin da ake ciki.
Ana fargabar sabon rikicin siyasa ya sake kunno kai a cikin jam'iyyar APC bayan da Sanata Kabiru Marafa ya farfado da tsagin jam'iyyar da ya ke jagoranta a Zamfara.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya sha alwashin hana sanatar Abuja, Ireti Kingibe dawowa Majalisar Dattawa a Najeriya kan kalamanta game da jagorancinsa a birnin.
APC
Samu kari