Abuja
Gwiwar jama'a ta fara sanyi yayin da aka samu karancin masu ci gaba da zanga-zanga a rana ta uku a baban birnin tarayya Abuja yayin ko mutum daya bai fito ba.
Rahotanni sun nuna ƴan sanda sun buɗe wuta a saman iska a lokacin da uka fatattaki tsirarun masu zanga zanga a filin wasa na Moshood Abiola a Abuja.
Sanata Ireti Kingibe da ke wakiltar Abuja ta yi martani kan zargin daukar nauyin masu zanga-zanga inda ta ce tsohon faifan bidiyo ake yadawa kan lamarin.
Gwamnatin tarayya ta musanta cewa ta na da hannu cikin matsalolin sadarwa da ake fuskanta a kasar nan, duk da kalubale da aka fuskanta dab da zanga-zanga
Dan takarar shugaban kasa a shekarar 2023 a jam'iyyar Labour, Peter Obi ya wanke kansa daga bidiyon sukar yan Arewa da jagorantar zanga zanga a birnin Abuja.
Jagoran zanga zangar kungiyar Take it Back Movement, Damilare Adenola ya koka kan yadda yan sanda suka musu ruwan borkonon tsohuwa a birnin tarayya Abuja.
Rahotannis sun nuna cewa aƙalla mutane biyar ne suka samu raunuka yayin da ƴan sanda suka sa ƙargi wajen tarwatsa masu zanga zanga a birnin tarayya Abuja.
Jami'an ƴan sanda sun tarwatsa masu zanga zanga da suka sake fitowa a babban shataletalen Beger da ke birnin tarayya Abuja, sun harba barkonon tsohuwa.
Rundunar 'yan sandan babban birnin tarayya Abuja ta yi magana kan harin da aka ce an kaiwa ofishinta na Nyanya a ranar Alhamis bayan da aka fara zanga-zanga.
Abuja
Samu kari