Hukumar INEC ta fara daukar matakan sulhu domin kawo masalaha a tsakanin shugabannin jam'iyyar PDP da ke adawa da juna, ta shirya taro na musamman a Abuja.
Hukumar INEC ta fara daukar matakan sulhu domin kawo masalaha a tsakanin shugabannin jam'iyyar PDP da ke adawa da juna, ta shirya taro na musamman a Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana mutanen da ya ce su ne ke daukar nauyin ta'addanci a kasar nan.
Jama'a da dama a Kano sun bayyana fatan yadda rasuwar Galadiman Kano ya zaunar da Abba Kabir Yusuf da Abdullahi Abbas a inuwa guda, za a ci gaba da hadin kai.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I JIbrin ya yi tattaki zuwa ga iyalan matafiyan da aka kashe a jihar Edo, ta hanyar dukansu da cinna masuw wuta.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya aika sakon ta'aziyya bisa rasuwar Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sanusi, ya ce wannan rashi ne da ya shafi ƙasa.
Bola Ahmed Tinubu ya sauke Mele Kyari a matsayin shugaban NNPCL inda ya maye gurbinsa da Bayo Ojulari da ya fito daga jihar Kwara a Arewa ta Tsakiya.
Mai alfarma sarkin musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III ya shawarci gwamnonin jihohi su yi koyi da Sakkwato, su daina nunawa jama'arsu banbanci.
Bayan rasuwar Galadiman Kano a jiya Talata 1 ga watan Afrilun 2025, tsohon Shugaba Buhari ya bayyana jimaminsa kan rashin dattijon wanda ke da matsayi mai daraja.
Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan ta sake yin sabon zargi kan shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, kan yunkurin yi mata kiranye.
Sanata Magatakarda Wamakko ya kafa kwamiti bayan wani mutum mai suna Musa Abubakar ya yi ridda saboda tsoron ’yan bindiga, ya sake karɓar addinin Musulunci.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya shirya tafiya zuwa birnin Paris na kasar Faransa domin yin hutun kwanaki 14. 'Yan Najeriya sun yi masa martani mai zafi.
Labarai
Samu kari