Gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta fadi sunayen mutane da kamfanoni guda tara da ake zargi da tallafawa 'yan ta'adda. An sanya masu takunkumi.
Gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta fadi sunayen mutane da kamfanoni guda tara da ake zargi da tallafawa 'yan ta'adda. An sanya masu takunkumi.
Matatar Dangote ta fara sayar da litar man fetur a kan ₦739 a gidajen mai na MRS sama da 2,000 a Najeriya, domin rage tsadar mai da wahalar rayuwa.
AfriChange, wata amintacciyar manjahar hada-hadar kudade ce, da take da rajista da dukkan hukumomi a Canada, U.K., U.S., Nigeria, Australia, da sauransu.
Attajiri lamba daya a Afirka kuma shugaban Dangote Group, Alhaji Aliko Dangote ya nemi Kailani Mohammed ya nemi afuwarsa cikin kwanaki bakwai ko su hadu a kotu.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ba da hutu don bukukuwan Kirsimeti da sabuwar shekara. Gwamnatin ta ayyana ranaku 3 a matsayin lokacin hutu ga 'yan Najeriya.
'Yan majalisar Amurka sun janye maganar cewa Donald Trump zai turo sojoji Najeriya kamar yadda ya fada a baya. Sun ce gwamnati ta kare Musulmi da Kirista a kasar.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta yi magana game da sabanin da ake cewa an samu a tsakanin dokar harajin da aka buga a fadin Najeriya.
Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ya yi nasiha game da zaben 2027. Ya bukaci 'yan Najeriya su kayar da dukkan wanda bai cancanta ba a zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa an fara samun sabani a adadin malamai da daliban makarantar Papiri da yan ta'adda suka sace daga jihar Neja, ana tsoron akwai saura.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya garzaya da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan zuwa kotun koli bayan ta samu nasara a kotun daukaka kara.
Labarai
Samu kari