Latest
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Oromisan Aiyedatiwa ya bayyana cewa jam'iyyar PDP ta mutu a jihar. Ya bukaci jama'a da su fito su zabi APC a zaben gwamna da ke tafe.
Sabon shugaban hukumar da'ar ma'aikata (CCB), Abdullahi Bello ya sha alwashin raba ma'aikatan kasar nan da cin hanci da rashawa tare da dawo da martabar aiki.
Tsohuwar Ministar harkokin mata, Uju Kennedy Ohanenye ta yi magana awanni kadan bayan sallamar ta daga mukaminta inda ta yi godiya ga Shugaba Bola Tinubu.
Gwamnonin PDP da sauran masu ruwa da tsakin da suka halarci taro ranar Talata sun nuna damuwa kan rigingimun cikin gidan da suka ƙi karewa a jam'iyyar.
Jam'iyyun adawa sun ce korar ministoci da Bola Tinubu ya yi a banza ne, PDP ta ce korar ministoci kora kunya ne. LP ta ce Tinubu ya fara korar yunwa kafin ministoci.
Hukumar da ke kare hakkin masu amfani da kayayyaki da abokan hulda ta kasa (FCCPC) ta fadi mutanen da ke da alhakin karin tsadar farashin abinci.
Wata matashiya mai suna Balkisu ta bayyana irin tsananin so da take yiwa shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu inda ta ce da aure take son shi.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a jihar Kaduna. Miyaguk 'yan bindigan sun yi awon gaba da wasu manoma har guda hudu tare da sace kayan abinci.
Gwamnatin tarayya ta bayyana shirinta na sayo manyan jiragen yaki kirar Italiya M-346 domin kakkabe yan ta'adda bayan ta samu rancen N600m daga kasar
Masu zafi
Samu kari