Latest
Bayan jihohin Arewacin Najeriya sun kwana akalla takwas babu ko kyallin hasken wutar lantarki, shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarni
Gwamnonin jihohin Arewa sun gano cewa talaucin da ake fama da shi a Najeriya gami da manyan kalubalen tsaro ya fi kamari a shiyyar nan idan aka kwatanta da Kudu.
An cafke dan majalisar wakilai da ya wanke wani talaka mai taso mari bayan sun samu sabani. Dan majalisar ya yi barazana ga mai taso din bayan ya wanka mai mari.
Kotun majistire ta yankewa mutum 2 da ta kama da laifin haɗa baki da aikata rashin gaskiya kan Ɗantata da T Gwarzo hukuncin ɗaurin watanni shida a gidan yari.
Rashin wutar lantarki ya durƙusar da kasuwanci a Arewacin Najeriya. Yan kasuwa sun shafe kwanaki suna asara saboda rashin wuta a Arewacin Najeriya.
Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega ya ce fita Turai saboda wahalar rayuwa ba mafita ba ce inda ya nemi a zauna tare
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar ya bukaci shugabannin yankin Arewacin Najeriya da su magance matsalar almajirai da yaran da ba sa zuwa makaranta.
Wani limamin cocin katolika, Rabaran Tsomas ya nuna halin dattako, inda ya mika kansa ga ƴan bindiga domin su saki ɗalibai 2 da suka yi garkuwa da su a Edo.
A wannan labarin, za ku ji cewa dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Peter Obi ya ce rashin wutar lantarti a Arewacin kasar nan babbar matsala ce.
Masu zafi
Samu kari