Sunaso su saida 'yar bebi, amman lokacin da sukaga kadilak

Sunaso su saida 'yar bebi, amman lokacin da sukaga kadilak

Wata kyakkyawar ranar Lahadi da yamma, a lokacin da Tim Alexander yake a wurin Toluae lake, a C.A tare da yan biyun sa, masu suna Allen da Brandon. Inda suke kokarin sayar da katuwar 'yar bebin su mai tsawon kafa 8 wanda takai kimanin kudi har dala $50, amma ba su samu sa'ar sayar wa ba.

Bayan awa daya sai kawai wata Mota kirar Cardilac ta tsaya, zakuji mamakin wanda ya fito daga cikin motar.

Sunaso su saida 'yar bebi, amman lokacin da sukaga kadilak

Angelina Jolie take da sha'awa akan katuwar 'yar bebi kuma inda sananniyar jarumar ta tsaida Yaran ta kuma saye katuwar yar bebin, ta kuma yi hoto da su, sa'annan kuma ta rubayyan kudin da suka saka ma yar bebin ta baiwa Brandon da Allen.

Sunaso su saida 'yar bebi, amman lokacin da sukaga kadilak

A lokacin da ta wuce ba su san kowa cece ta saya yar bebin ba, sai da mahaifin su ya fada masu cewa ai wacce ta Saya ita ce Angelina Jolie, duk da haka ba su Gane ba sai da ya masu kwatance da cewar jarumar da Ke fada a wasar kwaikwaiyo irin na "Kung Fu" sa'an nan suka gane.

Asali: Legit.ng

Online view pixel