Sanannen dan shekara 54 an bayyana cewar yana ludu

Sanannen dan shekara 54 an bayyana cewar yana ludu

A satukan da suka wuce ne, hotunan dan shekara 54 din nan da haihuwa kuma wanda yakai munzalin zama kaka kuma malami a kasar Amerika mai suna Irvin Randle, wanda akafi sani da suna Mr StealyourGrandma, hotunar sa suka watsu a yanar gizo sannan kuma nan da nan mutane suka yarda sakamakon iyasa kayan da yayi.

Sanannen dan shekara 54 an bayyana cewar yana ludu

Hotunan nasa na bayyana a Instagram, mutane sunyi tsammanin cewar yana ludu, amman nan da nan Randle ya kare kansa dacewar shi baya harkar ludu.

Haka kuma, wani hoton nashi ya sake fita ta kafar sadarwa inda hoton ke nuna tsaraicin sa wanda hakan ya nuna cewar wannan kakan dan ludu ne.

A ranar juma'a ne, 16 ga watan Satumba, wani abokin harkar Randles wanda akecema Ahmed, ya sanya hotunan su a shafinsa na instagram, Shida Randles din suna kwance akan gado, inda ya rubuta cewar "#Murnan zagayowar ranar haihuwa tare da tsohon aboki, amman da ya riga ya wuce# lokaci mai kyau".

Sanannen dan shekara 54 an bayyana cewar yana ludu

Wannana abunda ya sanya ya janyo hankali hankalin Irvin Randle, a inda yawancin mutane suka kasa yarda da abunda suka gani a yanar gizo a kansa, inda suke tambayar kansu cewar Wai shin dagaske ne dan ludu ne?

Allah ya kyauta.

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng