Anyi ruwan kankara a Jos
1 - tsawon mintuna
A lokacin da wasu yan Najeriya ke ta famar addu’ar Allah ya saukar musu da ruwa, sai gashi a ranar litinin 22 ga watan agusta an samu ruwa kamar da bakinkwarya a garin Jos, amma fan a kankara.
Hakan yayi sanadiyyar saukowar yanayin garin zuwa digiri 17 na ma’aunin celcius. Wasu yankin garin sun dan samu yayyafi ne kawai, amma sai suka ga gidajen makwabtansu cike da kankara.
ga wasu daga cikin hotunan kankaran.
Asali: Legit.ng