Ku kalli hotunan wuraren shakatawa masu bantsoro a China

Ku kalli hotunan wuraren shakatawa masu bantsoro a China

Tab! Inda ranka zaka sha kallo kam. Wani wurin shakatawa da akayi a kasar Sin watau China dole ne ya ba duk wani mai hankali tsoro. Amma kuma su sunce wurin shakatawa ne. Ko ya za'ayi mutum ya shakata anan?

Wurin dai an gina shi ne a saman wani tsauni mai nisan gaske don kuwa yayi ma kasa nisa da kusan mita 1400. An gina wurin shakatawar ne a garin Zhangjiajia. Wani abun tsoro kuma shine gadar da mutum zai bi ya haw saman anyi ta ne da glass don haka mutum zaya iya ganin kasa. Ga dai hotunan wurin nan a kasa.

Ko zaka/zaki iya zuwa wurin kuwa?

Ku kalli hotunan wuraren shakatawa masu bantsoro a China

 

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng