Dija ta bayyana hoton dan ta

Dija ta bayyana hoton dan ta

A Jiya ne 14 ga watan agusta shahararriyar mawakiya mai suna Dija tayi bikin murnan zagayowar ranar haihuwarta.

Dija ta bayyana hoton dan ta

Cikin murnan bikin ne Dija ta bayyana ma masoyanta hoton dan ta. idan ba’a manta ba, mawakiyar yar kungiyar mawakan Mavin taki yarda ta bayyana ma jama’a mijinta da kuma dan ta. Sai ga shi ta daura hoton ta a shafinta na instagram. Tayi ma hoton taken “ina jin dadin kasancewa da mijina da yaro na” Alhamdulillah. Za’a iya tunawa a kwanan nan ne Dija da saurayinta Rotimi suka samu haihuwa.

Asali: Legit.ng

Online view pixel