Wata Yarinya ta sama Saurayinta da Budurwarshi Guba
1 - tsawon mintuna
Wata Yarinya Yar makaranta a jami'ar Benin a na Zarginta da sama masoyinta guba da buduwarshi da suka ce ma duniya ga garin ku nan, kamar yadda muka samu rohoto masoyan 2 da suka mutu Joel da Precious Budurwar mai kishi ta basu abinci daban-daban a lokacin bikin cin abincin dare,budurwar dai mai kishi ta kasance cikin wadanda suke raba abinci lokacin bikin,sai ta ga wannan lokacin shine damar da kawai zata yi amfani da ita gurin sama Precious din guba.
KU KARANTA : Yara 6 yan gida daya sunci guba a Anambra
Amma sai dai Joel ya hada abincin shi a kwano daya dan suci a guri daya inda suka ci su ka mutu har lahira.
Asali: Legit.ng